Ra’ayi
Yunƙurin diflomasiyya na Modi: Shin India za ta iya sulhunta Rasha, Ukraine da ƙasashen Yamma?
Firaministan India bai taɓa sukar yaƙin da Rasha ke yi a Ukraine ba. A yanzu da Yammacin duniya ke matsa masa lamba, dukkan idanu sun karkata ga ziyarar da Modi zai kai Kiev a makon nan don ganin ko zai iya sulhunta Rasha, Ukaine da ƙasashen Yamma.Afirka
Sojojin Amurka na neman wani sansanin a Yammacin Afirka bayan korar su da Nijar ta yi
Wani hafsan sojin Amurka yana yin ziyarar da ba a saba gani ba, zuwa Afirka don neman samun hanyoyin ci gaba da girke wasu sojojin Amurka a Afirka ta Yamma, bayan da Nijar ta sallame su kuma ta zaɓi kawo sojin Rasha.Duniya
Putin ya shirya yin bikin Ranar Nasara a lokacin da Ukraine ke ji a jikinta
9 ga Mayu, Ranar bikin Nasarar Tarayyar Soviet a kan Nazi a Jamus a lokacin yakin duniya na II, Rana ce ta hudu da ake bikinta a kowacce shekara, kuma a irin ta a shekarar da ta gabata Rasha ta kawar da wani hari da Ukraine ta kai mata.Ra’ayi
Amurka ta sake ƙin yi wa fursunonin da suka tsira daga cin zarafin gidan yarin Abu Ghraib adalci
Rashin yanke hukunci ya kafa mummunan tarihi a rikice-rikicen da duniya ke fama da su, ciki har da cin zarafin Falasdinawa a gidajen yarin Isra'ila da kuma fursunonin Ukraine da ke tsare a hannun jami'an Rasha.
Shahararru
Mashahuran makaloli