Mutumin da ke hada kwallon kafa a Nijeriya

Mutumin da ke hada kwallon kafa a Nijeriya

Mutumin ya shafe sama da shekara 20 yana wannan sana'a amma ya koka kan karancin tallafi daga gwamnati.