| hausa
AFIRKA
1 minti karatu
"'Yan'uwa 'yan Sudan" suna son Turkiyya ta sa hannu a ƙoƙarin samar da zaman lafiya: Erdogan
Shugaban Turkiyya Tayyip Erdogan ya bayyana ranar Lahadi cewa "’yan uwa ‘yan Sudan " suna son Turkiyya ta sa hannu a a ƙoƙarin samar da zaman lafiya a ƙasar da kuma yakin da ake yi.
"'Yan'uwa 'yan Sudan" suna son Turkiyya ta sa hannu a ƙoƙarin samar da zaman lafiya: Erdogan
Shugaban Recep Tayyip Erdogan ya ce Turkiyya ta shirya domin shiga tsakani a rikicin na Sudan. / Photo: AA
15 awanni baya

Shugaban Turkiyya Tayyip Erdogan ya bayyana a ranar Lahadi cewa "’yan uwa ‘yan Sudan" na son Turkiyya ta shiga ƙoƙarin samar da zaman lafiya a ƙasar da kuma yaƙin da ake yi, yana mai ƙarawa da cewa Ankara za ta yi iya ƙoƙarinta domin ganin an kawo ƙarshen rikicin.

Erdogan ya yi waɗannan kalaman ne a Afirka ta Kudu, inda ya halarci taron G20 da aka kammala.

Rikicin da ya ɓarke a shekarar 2023 cikin a tsakiyar jayayya kan iko tsakanin sojin ƙasar Sudan da rundunar RSF, waɗanda nasarasu ta karɓe iko kwanan nan da Al Fasher, ɗaya daga cikin cikin birane mafi girma a Sudan, ta sa ana damuwa game da kisan mutane da yawa.

Turkiyya ta yi kira da da a kawo ƙarshen yaƙin da ake yi a Sudan.

 

 

Rumbun Labarai
China ta gargaɗi ‘yan kasarta su kauce wa hadarin zama bayin ma'adinai a Jamhuriyar Tsakiyar Afirka
Jam’iyyar FPO a Austria ta yi kira da a hana mata yin lullubi
Ghana za ta tura injiniyoyin soji don taimakawa wajen sake gina Jamaica bayan afkuwar guguwa
Mutane 70 sun ɓace bayan jirgin ruwa ɗauke da mutum 120 ya kife a DRC
Wata ƙungiya ta zargi kamfanin Nestle da sayar wa Afirka abincin jarirai mai sikari da yawa
Ranar Makewayi ta Duniya: Kundin tsafta na Afirka don inganta lafiya da mutunci
Sabon Alƙalin Alƙalan Ghana Baffoe-Bonnie ya fara aiki
An raba fiye da mutum 100,000 da gidajensu a Al Fasher na Sudan daga lokacin da RSF ta ƙwace birnin
Kafafen watsa labaran Afirka: Abokan kawo ci gaba da ake mantawa da su
Za a ƙara farashin man fetur a Ghana
Ruftawar mahaƙar ma’adanai ta yi ajalin aƙalla mutum 32 a DRC
An samu rahotanni 32 na yi wa 'yan mata fyade bayan RSF ta ƙwace birnin Al Fasher - Likitoci
Mutum huɗu sun rasu bayan jiragen ruwa biyu na 'yan ci-rani sun kife a gaɓar tekun Libya
DR Congo da M23 sun cim ma yarjejeniyar zaman lafiya 'ta tarihi' a Qatar
AfDB zai ba Nijar CFA biliyan 98.7 domin magance matsalar ruwa ta shekara 70 a Zinder
MDD ta yi gargaɗi kan ƙazancewar yaƙin Sudan, ta yi kira kan barin shigar da kayan agaji
An gabatar da GH¢302bn a matsayin kasafin kuɗin Ghana na 2026 ga majalisar dokokin ƙasar
Sojojin Sudan sun daƙile harin RSF kan filin jirgin sama da dam a arewacin ƙasar
Rubio ya nemi a daina bai wa RSF makamai, ya ɗora wa rundunar laifi kan kashe-kashe a Al Fasher
Dalilin da ya sa TikTok ya goge bidiyoyi miliyan 1.5 da 'yan Uganda suka wallafa