Maasai na daya daga cikin kabilu mafi tarihi a Gabashin Afirka/Hoto TRT Afrika / Others
Salon kwalliyar kabilar Maasai abin birgewa a Afirka
Maasai, daya daga cikin kabilu mafi dadewa a Gabashin Afirka, sun yi fice wurin al’adunsu masu kayatarwa, da rawa ‘ta tsalle,’ da tufafin da suke sakawa da kayan ado.