| Hausa
TURKIYYA
2 MINTI KARATU
Turkiyya da Italiya za su karbi bakuncin Gasar Cin Kofin Kasashen Turai a 2032:UEFA
Turkiyya da Italiya sun samu damar karbar bakuncin gasar cin kofin kasashen Turai ta  2032, yayin da Birtaniya da Ireland za su karbi bakuncin gasar cin kofin kasashen Turai ta  2028, kamar yadda hukumar UEFA ta bayyana .
Turkiyya da Italiya za su karbi bakuncin Gasar Cin Kofin Kasashen Turai a 2032:UEFA
Wannan ne karon farko da Turkiyya take karbar bakuncin Babbar Gasar nahiyar Turai, yayin da wannan ne karo na uku da kasar Italiya take karbar bakuncin. Hoto: AA / Others

Kasashen Turkiyya da Italiya sun samu damar karbar bakuncin Gasar Cin Kofin Kasashen nahiyar Turai (EURO) a shekarar 2032, yayin da kasashen Birtaniya da Ireland su ne za su karbi bakuncin gasar a 2028, kamar yadda hukumar kula da harkokin kwallon kafa a Turai UEFA ta bayyana.

Kasashen Turkiyya da Italiya sun samu damar karbar bakuncin Gasar Cin Kofin Kasashen nahiyar Turai (EURO) a shekarar 2032, yayin da kasashen Birtaniya da Ireland su ne za su karbi bakuncin gasar a 2028, kamar yadda Hukumar Kula da Harkokin Kwallon kafa a Turai (UEFA) ta bayyana.

An sanar da hakan ne yayin wani biki a ranar Talata bayan wani taron Kwamitin Zartarwa na UEFA a birnin Nyon.

"An gabatar da filayen wasa 20 da ake son a yi amfani da su wajen karbar bakuncin wasa, 10 daga ciki ne za a zaba, biyar da kowace kasa, zuwa watan Oktoban shekarar 2026," in ji Hukumar UEFA.

Birtaniya da Ireland sun gabatar da filayen wasanni da dama ciki har da na Belfast da na Birmingham da na Cardiff da na Dublin da na Glasgow da na Liverpool da na London da na Manchester da na Newcastle

Wannan ne karon farko da Turkiyya take karbar bakuncin Babbar Gasar nahiyar Turai, yayin da wannan ne karo na uku da kasar Italiya take karbar bakuncin.

MAJIYA:TRT Afrika
Rumbun Labarai
Kamfanin Fergani na Turkiyya ya tura tauraron ɗan'adam na gwaji na 6 sararin samaniya
Turkiyya, Qatar da Pakistan da Indonesia za su sanya hannu kan yarjejeniyar masana'antar tsaro
Antalya ya karɓi masu yawon buɗe ido miliyan 14 daga ƙasashen waje duk da ƙalubalen duniya
Spain na shirin sayen jirgin horar da mayaka na Hurjet kirar Turkiyya guda 15: Shugaban TAI
Turkiyya ta haramta wa shafukan sada zumunta yi wa 'yan ƙasa da shekara 15 rijista
Yarjejeniyar tsaro ta Makka ba ta ba da izinin kai hari kan ƙasashe ba - Turkiyya
Turkiyya ta yi wa Nijeriya ta’aziyya kan hatsarin jirgin soji
Shelar Antalya da Turkiyya ke jagoranta ta haɗa ƙasashe 21 a haɗin kan lumana kan sararin samaniya
Emine Erdoğan ta jagoranci kiran matan shugabannin duniya na son MDD tai tsarin kare yara a intanet
Turkiyya za ta ci gaba da magana kan Falasɗinawa: Erdogan
Zauren kotu ya dace da masu aikata laifukan yaƙi ba zauren Majalisar Ɗinkin Duniya ba: Erdogan
Jami’an Sojin Ruwa 30 na Saudiyya sun kammala karɓar horo a kamfanin tsaron Turkiyya, Baykar
Yadda Turkiyya ke taimaka wa Iraƙi wajen isar da albarkatun manta zuwa kasuwannin ƙasa da ƙasa
An wallafa jawabin Shugaba Erdogan na UNGA-81 a matsayin littafi cikin harsuna uku
Shugaban Turkiyya Erdogan ya buƙaci haɗin ƙan Musulmai, ya soki nuna wariya
Emine Erdogan ta buƙaci a rabu da ‘al’adar jefar da kaya' a koma ga tsarin sabuntawa
Erdogan ya yi kira da a gyara MƊD, ya nemi a soke ikon kujerar na-ƙi
Abincin Afirka daga Turkiyya
Shugaba Erdogan na Turkiyya ya tafi New York taron Majalisar Dinkin Duniya
'Turkiyya za ta duba buƙatun Saudiyya ƙarƙashin yarjejeniyar Makkah yayin da Houthi ke kai hari'