| Hausa
KASUWANCI
2 MINTI KARATU
Bankin Ci-gaban Afirka zai bai wa wasu jihohin Nijeriya dala miliyan 540
Bankin zai ware kuɗaɗen ne ga jihohi bakwai na Nijeriya domin soma shiri na musamman kan bunƙasa fannin noma na yankin wato ''Agro-Industrial Processing Zones'' (SAPZs).
Bankin Ci-gaban Afirka zai bai wa wasu jihohin Nijeriya dala miliyan 540
Nijeriya na da kadada fiye da  miliyan 30 na filin noma. Hoto: Reuters   / Others

Bankin Ci-gaban Afirka (AfDB) zai bai wa wasu jihohin Nijeriya tallafin dala miliyan 540 domin bunƙasa ayyukan noma.

Bankin zai ware kuɗaɗen ne ga jihohi bakwai domin soma shiri na musamman kan bunƙasa fannin noma na yankin wato ''Agro-Industrial Processing Zones'' (SAPZs) kamar yadda mai magana da yawun bankin na AfDB Banji Oyelaran-Oyeyinka ya bayyana a cikin wata sanarwa.

Oyelaran-Oyeyinka ya ƙara da cewa shirin na SAPZ zai mayar da hankali a kan manoman da ke yankunan karkara.

Kazalika ya bayyana cewa maƙasudin bankin na AfDB shi ne tallafa wa hada-hadar ayyukan noma da ɗorewar masana'antu a Nijeriya.

Oyelaran-Oyeyinka ya yi kari da cewa tallafin zai taimaka wa ƙasar wajen yaƙi da matsalar ƙarancin abinci.

MAJIYA:TRT Afrika
Rumbun Labarai
Harin da aka kai wa 'yan kasuwar Ghana a Burkina Faso ya sa farashin tumatur ya tashi
Naɗin 'ya'yan Dangote mata uku a manyan muƙamai: Sabon babi a tsarin gado na kasuwancin iyali
China za ta soke karɓar harajin fitar da kayayyaki daga ƙasashen Afirka 53
Me ya sa farashin zinare ke tashi a lokacin rikicin siyasa a duniya?
Gwamnatocin Afirka sun juya ga tsarin Bankin Musulunci bayan nasarar Sukuk a Benin
Ana sa ran kasuwanci tsakanin Turkiyya da Nijeriya ya kai dala biliyan 10 saboda sabbin yarjeniyoyi
Afrika na amfani da tagomashin da zinari yake samu don ƙara ƙarfin arziƙinta
Ghana ta biya basussukan dala biliyan 1.47 na fannin makashi da ake bin ta
Trump ya ce Amurka za ta karɓi gangar ɗanyen mai miliyan 50 daga Venezuela
Kamfanin Dangote ya yi watsi da ikirarin rufe matatar mansa
Me ya sa hanyoyin teku da aka toshe ke tayar da kura a Gabashin Afirka?
ECOWAS za ta cire harajin tafiye-tafiyen jiragen sama tsakanin ƙasashen Yammacin Afrika a 2026
Manyan ƙere-ƙeren fasaha na Afirka da suka yi tasiri a duniya
Abu biyar da ya kamata ku sani kan Taron G20 na farko a Afirka
An cire Nijeriya daga jerin kasashen da ake sa wa ido kan safarar kudade ba bisa ka'ida ba a duniya
Bai kamata kasuwanci da Afirka ya zama buƙatar ɗiban ma’adanai ba: Ministan Nijeriya Tuggar
Jamhuriyar Nijar ta kafa cibiyar tsaron intanet
Kamfanin simintin Dangote ya fara aiki a ƙasar Ivory Coast
Ana hasashen mambobin OPEC+ za su ƙara yawan fetur ɗin da suke fitarwa yayin da farashinsa ke karewa
Gwamnatin ƙasar Ghana ta ƙara farashin koko