NIJERIYA
1 minti karatu
Gwamnatin Nijeriya ta ƙaddamar da shirin rigakafin ƙyanda da polio domin amfanar yara miliyan 16
Manufar wannan shiri ita ce a kawar da ciwon ƙyanda zuwa shekarar 2030, ta hanyar ƙarfafa rigakafin yara na yau da kullum, inganta bincike da sa ido kan ɓarkewar cuta, da kuma samar da shirye-shiryen kawar da ƙyanda a asibitoci na matakin farko.
Gwamnatin Nijeriya ta ƙaddamar da shirin rigakafin ƙyanda da polio domin amfanar yara miliyan 16
An gudanar da wannan taron ne a ranar Litinin a ɗakin taro na Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja, babban birnin ƙasar.
6 Oktoba 2025

Gwamnatin Nijeriya ta ƙaddamar da shirin rigakafin cututtuka irin su ƙyanda da shan inna da ta kansar bakin mahaifa wato HPV, da kuma wasu cututtukan da ake watsi da su a faɗin ƙasar.

An gudanar da wannan taron ne a ranar Litinin a ɗakin taro na Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja, babban birnin ƙasar.

Manufar wannan shiri ita ce a kawar da ciwon ƙyanda zuwa shekarar 2030, ta hanyar ƙarfafa rigakafin yara na yau da kullum, inganta bincike da sa ido kan ɓarkewar cuta, da kuma samar da shirye-shiryen kawar da ƙyanda a asibitoci na matakin farko da kuma amfani da sabbin fasahohi wajen gudanar da ayyuka.

Ana sa ran yara miliyan 16 za su karɓi allurar rigakafi a wannan kamfe, wanda ya ƙunshi yara masu shekaru daga tara zuwa goma sha huɗu da za a yi musu allurar rigakafin.

Rumbun Labarai
An gabatar da kudiri a Majalisar Dokokin Amurka don saka wa Ƙungiyoyin Miyetti Allah takunkumi
‘Kisan kiyashi ga Kiristoci: Me ya sa kurarin Trump a Nijeriya yake kan kuskure da rashin dacewa?
Majalisar Dattawan Nijeriya ta amince a ɗaure malaman makaranta shekara 14 kan cin zarafin ɗalibai
An kashe 'yan ta'adda fiye da 592 a Borno tun daga Maris din 2025 - Ministan Yada Labaran Nijeriya
ECOWAS ta yi tir da ikirarin ‘ƙarya mai hatsari’ na Amurka cewa Nijeriya ta bari ana kashe Kiristoci
Hukumar DSS a Nijeriya ta kori ma'aikatanta fiye da 100
Amurka na da ajanda a Nijeriya tana fakewa da kisan Kiristoci - Sheik Bala Lau
China na adawa da Trump kan amfani da 'addini da ‘yancin ɗan'adam' domin tsoma baki a Nijeriya
Naira da hannayen-jari Nijeriya sun faɗi sakamakon barazanar da Trump ya yi ta kai hari ƙasar
Jami'an tsaron Nijeriya sun hallaka 'yan bindiga 19 a Jihar Kano
Yadda barazanar da Trump ya yi kan aika sojoji Nijeriya ta tayar da ƙura
Dakarun Nijeriya sun kuɓutar da mutanen da 'yan bindiga suka yi garkuwa da su Jihar Kogi
Ya kamata Amurka ta taimaka wa Nijeriya da makamai maimakon barazana —Kwankwaso
Muna shirin ɗaukar mataki kan Nijeriya - Sakataren Ma’aikatar Yaƙi na Amurka
Trump ya umarci Ma'aikatar Yaƙi ta Amurka ta soma shirin yiwuwar kai hari Nijeriya
Tinubu ya mayar da martani bayan Amurka ta ce ana yi wa Kiristoci kisan gilla a Nijeriya
Gwamnatin Nijeriya ta sake jaddada aniyarta ta yaƙi da tsattsauran ra'ayi
Samaila Bagudo: 'Yan bindiga sun sace Mataimakin Kakakin Majalisar Jihar Kebbi
Donald Trump ya ayyana Nijeriya a matsayin ƙasar da ake yi wa Kiristoci kisan gilla
‘Yan sandan Nijeriya sun ceto ‘yan kasashen waje 23 da aka yi garkuwa da su