| Hausa
TURKIYYA
1 minti karatu
Girgizar ƙasa mai ƙarfin maki 5 ta auka wa gabashin Turkiyya
Girgizar ƙasar ta afka wa gundumar Battalgazi a wani wuri mai zurfi na kilomita 15.59, in ji hukumar bada agajin gaggawa ta Turkiyya.
Girgizar ƙasa mai ƙarfin maki 5 ta auka wa gabashin Turkiyya
An ji mostin ƙasa a faɗin larduna huɗu masu maƙwabtaka . [File photo]

Wata girgizar ƙasa ma mai ƙarfin maki 5.0 ta afka wa lardin gabashin Turkiyya na Malatya a cikin sanyin safiyar ranar Asabar, in ji hukumar ba da again gaggawa ta Turkiyya (AFAD).

Girgizar ƙasar ta auku ne da misalin ƙarfe 6.20 na safiya na yankin (ƙarfe 03:20 agogon GMT), inda cibiyarta ta kasance a gundumar Battalgazi a wani wuri mai zurfin kilomita 15.59 (mil 9.69 ), in ji AFAD .

An ji motsin ƙasa a larduna masu maƙwabtaka da suka haɗa da Elazig da Adiyaman da Tunceli da kuma Sanliurfa.

AFAD ta ce babu wani rahoto na lalata abubuwa ko kuma mace-mace nan-take biyo bayan girgizar ƙasar.

Murat Kurum, ministan muhalli da girman birane da sauyin yanayi, shi ma ya bayanna a shafin sada zumuntan Turkiyya NSosyal cewa: "Biyo bayan girgizar ƙasar da aka yi a Battalgazi, ba a samu wani abu mai muni ba kawo yanzu, amma muna nazari kan dukkan rahotanni .”

Rumbun Labarai
30 ga Agusta: Nasarar da ta buɗe hanyar tasowar Turkiyya ta zamani
An haƙo wani sassaƙen ɗan'adam zaune a kan damisa mai shekaru 11,000 a Turkiyya
Turkiyya ta ƙara haɓaka kasuwancin da take yi da ƙasashen Musulmi
Aselsan: Kamfanin tsaro na Turkiyya zai baje-kolin jirgin ƙarƙashin ruwansa a bikin Teknofest
Turkiyya ta ƙaddamar da shirin 2026–2030 na zama cibiyar fasahar AI ta duniya
Trump ya yi 'murna' kan yarjejeniyar tsaro ta Makka da Turkiyya da Pakistan da kuma Saudiyya suka yi
Shugaba Erdogan ya jinjina wa shekara 25 na Jam'iyyar AK kan samar da 'sauyi mai tarihi' a Turkiyya
Shekaru 25 na Jam’iyyar AK da matsayin Turkiyya na mai taka rawa a yanki da ma duniya
Ministan Harkokin Wajen Masar ya gode wa Turkiyya saboda tarban karamci da ta yi wa Mohamed Salah
Turkiyya ta yi kira ga Tunisia da ta saki jagoran Ennahda Ghannouchi da ke tsare a kurkuku
Turkiyya ta kama mutum 30 a wani samame da aka kai kan ƙungiyar masu aikata laifuka ta Alihan
Turkiyya za ta ci gaba da taka rawa da kuma shiga tsakani a Libya, in ji Ministan Harkokin Waje
Cikin hotuna: Turkiyya ta haskaka muhimman wurare don murnar Yajejeniyar Tsaron Hadin Gwiwa ta Makka
An fara gasar baje-kolin jiragen sama marasa matuka ta TEKONOFEST a garin Sirnak na Turkiyya
Erdogan zai kai ziyara Saudiyya don tattaunawa da Mohammed bin Salman da Firaministan Pakistan
Shugaban sadarwa na Turkiyya ya ce Isra'ila na yi wa yunƙurin zaman lafiya na Gaza zagon ƙasa
Turkiyya ta kama ɗanta'addan FETO da ake nema bisa yunƙurin kashe Shugaba Erdogan a shekarar 2016
Turkiyya ta yi fice a Gasar Duniya ta Rubutu a Kwamfuta da kambi 36
Turkiyya da Nijeriya sun ƙara ƙarfafa haɗin gwiwa kan ƙera jiragen ruwa
Shugaba Erdogan ya taya tawagar Sultans of Net ta Turkiyya murnar lashe gasar ƙwallon raga ta mata