Hotuna: Wasan tartsatsin wuta da sauran bukukuwa na maraba da Sabuwar Shekara ta 2026

Mutane a faɗin duniya sun gudanar da bukukuwa a yayin da suke maraba da shigowar Sabuwar Shekara.

By
An yi wasan tartsatsin wuta a birnin Landan na Birtaniya domin maraba da isowar Sabuwar Shekara / Reuters

Mutane a ƙasashe daban-daban sun yi shagulgula a yayin da suke maraba da shigowar sabuwar shekara ta 2026.

An yi wasan tartsatsin wuta da bukukuwan gargajiya da addu’o’i a faɗin duniya domin nuna farin cikin shigowar sabuwar shekarar.

Ga wasu daga cikin hotunan