A taron da aka gudanar a Cibiyar Al’adu ta Afirka an Ankara, wasu gwanayen girki ‘yan Maroko sun hada biskit a gaban jama’a sannan aka hada da gahawa‘yar Rwanda.
Haka kuma masana sun halarci taron inda aka gabatar da maƙala, aka kuma yi musayar ra’ayoyi.
ZA KU SO WAƊANNAN
Yusuf Ibrahim Yakasai ya halarci taron.

















