| Hausa
NIJERIYA
1 minti karatu
Aƙalla mutane 14 ne suka mutu a wani hari da aka kai a jihar Benue ta Nijeriya, in ji jami’an yankin
Harin na baya-bayan nan ya faru ne a kauyen Efeyi da ke yankin Otukpo na jihar da sanyin safiyar ranar Talata, inda 'yan bindiga suka kashe mutane 14 tare da raunata wasu da dama, in ji shugaban karamar hukumar Otukpo, Maxwell Ogiri ga Reuters.
Aƙalla mutane 14 ne suka mutu a wani hari da aka kai a jihar Benue ta Nijeriya, in ji jami’an yankin
Akalla mutane 14 ne aka kashe a wani hari da aka kai a jihar Benue ta Nijeriya a ranar 28 ga Yuli, 2026.

Aƙalla mutane 14 ne suka mutu a wani hari da aka kai a jihar Benue ta Nijeriya a ranar Talata, yayin da wasu da dama suka jikkata, a cewar wani jami’in yankin.

Jihar Benue ta ta jima tana fuskantar rikice-rikice tsakanin manoma da makiyaya, inda ɗaruruwan mutane suka mutu a shekarun baya bayan nan, kuma rahotanni sun nuna cewa manoma na kai hari kan shanun da ke lalata amfanin gona kana su kuma makiyaya ke kai hari kan ƙauyukan.

Harin na baya bayan nan ya faru ne a ƙauyen Efeyi da ke yankin Otukpo na jihar da sanyin safiyar ranar Talata, inda 'yanbindiga suka kashe mutane 14 tare da jikkata mutane da dama, kamar yadda shugaban Ƙaramar Hukumar Otukpo, Maxwell Ogiri, ya shaida wa kamfanin dillancin labarai na Reuters.

Ogiri ya ɗora alhakin harin kan makiyaya, sai dai ƙungiyoyin Fulani sun sha yin watsi da irin wannan zargi na kai hare-hare a baya.

Kawo yanzu dai babu wata ƙungiya da ta ɗauki alhakin kai harin.

Mai magana da yawun 'yansandan jihar Benue, Udeme Edet, ya ce an tura jami'ai zuwa yankin da abin ya shafa kuma ana ci gaba da gudanar da bincike.

Rumbun Labarai
Ana zargin ‘yanta’adda da kashe aƙalla mutum 13 a wasu hare-hare a Jihar Filato ta Nijeriya
'Yansandan Nijeriya sun kama mutum 262, sun kuma ceto 27 da aka yi garkuwa da su
An sace malamai shida da suka je taron addu’ar APC a Zamfara
Gwamnatin Nijeriya ta yi Allah wadai da kisan 'yan ƙasarta biyu a Afirka ta Kudu
FBI ta nemi haɗin kan EFCC don gudanar da bincike kan zargin karkatar da kuɗaɗen tallafin Amurka
Majalisar Dokokin Nijeriya ta dakatar da ziyarar aiki zuwa Afirka ta Kudu
Tinubu ya bai wa kowace 'yar tawagar ƙwallon kwandon Nijeriya dala dubu ɗari-ɗari
Mutum 511 sun kamu da cutar mashaƙo a Jihar Yobe a Nijeriya
Amurka ta aika sabbin kayayyakin soji Nijeriya
Zaben Nijeriya na 2027: Matakan Tinubu na rage talauci da alƙawarin Atiku na mayar da tallafin fetur
Jakadan Nijeriya ya ziyarci ’yan kasar 198 da ke gidan yari a Indiya
Mutane da dama sun mutu yayin da wasu ke asibiti bayan sun sha wani maganin gargajiya a jihar Ondo
Hukumar Shige da Fice ta Nijeriya ta kama wasu mutane da kudade da ake zargin kuɗin fansa ne
'Yansandan Nijeriya sun kama mutum biyu kan zargin kashe Danshagamu a Kano
Nijeriya ta naɗa sabon kwamandan yaƙi da ƙungiyar ta’addanci ta Boko Haram
NEMA ta karɓi ’yan Nijeriya 180 da aka mayar da su gida daga Libya
Sojojin Nijeriya sun kama wasu da ake zargin masu kai wa ’yanta’adda kayayyaki ne a Jihar Yobe
FIFA ta tura tawaga zuwa Nijeriya don gano ko gwamnati ta tsoma baki a murabus ɗin shugabannin NFF
INEC za ta ƙaddamar da na’urar bibiyar shirye-shiryen zaɓe kai-tsaye
An  kashe mutum 12, an jikkata 2 a sabon harin da Boko Haram ta kai wani ƙauye a Adamawa ta Nijeriya