| Hausa
Labaranmu Na Yau, 3 ga Afrilun 2026
00:00
00:0000:00
Afirka
Labaranmu Na Yau, 3 ga Afrilun 2026
Hukumar Kare Hakkin Dan'adam ta Kasa a Nijeriya ta ce jihohi tara suna da fiye da 'yan gudun hijira 10,000 a cikin wata biyu za a ji Ghana za ta soma shirin shiga ƙasar ba tare da biza ba ga dukkan 'yan Afirka
10 awanni baya
  • Sudan ta yi Allah wadai da 'mummunan' harin da RSF ta kai wani asibiti yayin allurar rigakafin yara

  • Masana shari'a fiye da 100 a Amurka sun yi gargadin cewa hare-hare kan Iran na iya zama 'laifukan yaki'

  • Yakin Isra'ila a Lebanon ya raba sama da mutum miliyan daya: MDD

  • Iran da Oman sun tsara sabuwar yarjejeniya don kula da jigilar kayayyaki ta Mashigar Hormuz

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 2 ga Afrilun 2026
Ainihin dalilin da ya sa Amurka da Isra'ila ke yakar Iran
Abin da bincike ya gano yana jawo annobar cutar Koda a jihar Yobe
Siyasar bambanta lokacin agogo tsakanin kasashen duniya
Ko wasannin gem na bidiyo za su iya taimaka wajen ceto duniyarmu?
Tahirin daular Andalusia
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi
A wane shekaru mutane suke fara tsufa?
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?