| Hausa
Labaranmu Na Yau, 4 ga Nuwamban 2025
00:00
00:0000:00
Afirka
Labaranmu Na Yau, 4 ga Nuwamban 2025
Ba a yi wa Kiristoci kisan kiyashi a Nijeriya a cewar babban Hafsan Tsaro, Oluyede sannan za a ji cewa rundunar sojin ruwa ta Ghana ta kama ‘yan Nijeriya 10 da suka ɓuya a jirgi da niyyar tafiya ƙetare
  • Rundunar Sojin Sudan da RSF sun amince a tsagaita wuta don kai agajin jinkai, a cewar mai ba da shawara na Amurka

    • Amurka ta yada kudurin MDD na tura dakarun ƙasa da ƙasa zuwa Gaza domin kare fararen-hula da horar da 'yan sanda

    • Fadar White House ta rage tallafin abinci yayin da miliyoyin Amurkawa ke fuskantar karuwar yunwa

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 22 ga Mayun 2026
Ainihin dalilin da ya sa Amurka da Isra'ila ke yakar Iran
Abin da bincike ya gano yana jawo annobar cutar Koda a jihar Yobe
Siyasar bambanta lokacin agogo tsakanin kasashen duniya
Ko wasannin gem na bidiyo za su iya taimaka wajen ceto duniyarmu?
Tahirin daular Andalusia
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi
A wane shekaru mutane suke fara tsufa?
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?