| Hausa
Labaranmu Na Yau, 2 ga Yulin 2026
00:00
00:0000:00
Duniya
Labaranmu Na Yau, 2 ga Yulin 2026
Majalisar Dokokin Isra’ila ta amince da wani kudirin doka da ke neman a haramta kiran Sallah ta hanyar amfani da lasifika sannan za a ji cewa Sojojin Burkina Faso sun kashe ‘yanta’adda fiye da 400 a wani hari da suka daƙile a ƙasar
  • Majalisar Dokokin Isra’ila ta amince da wani kudirin doka da ke neman a haramta kiran Sallah ta hanyar amfani da lasifika

  • Sojojin Burkina Faso sun kashe ‘yanta’adda fiye da 400 a wani hari da suka daƙile a ƙasar

  • Sojojin Nijeriya sun kashe ’yanta’adda 662, sun ceto 951 da aka sace cikin watanni uku

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 6 ga Agustan 2026
Hadarin ba da hayar mahaifa da sayar da kwan haihuwa ga mata a Nijeriya
Mece ce NATO, wace rawa take takawa a tsaron duniya?
Matsalar ta’ammali da miyagun kwayoyi tsakanin mata a Nijeriya
Ainihin dalilin da ya sa Amurka da Isra'ila ke yakar Iran
Abin da bincike ya gano yana jawo annobar cutar Koda a jihar Yobe
Siyasar bambanta lokacin agogo tsakanin kasashen duniya
Ko wasannin gem na bidiyo za su iya taimaka wajen ceto duniyarmu?
Tahirin daular Andalusia
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi