| Hausa
Labaranmu Na Yau, 5 ga Yunin 2026
00:00
00:0000:00
Afirka
Labaranmu Na Yau, 5 ga Yunin 2026
Nijeriya ta yi alƙawarin murkushe masu garkuwa da mutane da ceto ɗaliban da aka sace a Oyo da Borno za a ji masu zanga-zangar Libya sun mamaye hedikwatar MDD a Tripoli, kan batun sake tsugunar da 'yan cirani a kasar
  • Majalisar Wakilan Amurka ta amince da kudirin tallafin $1.8bn ga Ukraine da tsaurara takunkumi kan Rasha

  • Turkiyya ta goyi bayan yunƙurin Syria na kawar da makamai masu guba

  • FIFA ta hana amfani da kwalaben ruwa da za a iya sake amfani da su a filayen wasan Kofin Duniya

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 4 ga Yunin 2026
Ainihin dalilin da ya sa Amurka da Isra'ila ke yakar Iran
Abin da bincike ya gano yana jawo annobar cutar Koda a jihar Yobe
Siyasar bambanta lokacin agogo tsakanin kasashen duniya
Ko wasannin gem na bidiyo za su iya taimaka wajen ceto duniyarmu?
Tahirin daular Andalusia
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi
A wane shekaru mutane suke fara tsufa?
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?