| Hausa
Labaranmu Na Yau, 24 ga Afrilun 2026
00:00
00:0000:00
Afirka
Labaranmu Na Yau, 24 ga Afrilun 2026
Tinubu ya nemi izinin majalisar dattawan Nijeriya don karɓo bashin $516m a gina titin Sokoto-Badagry za a ji rundunar sojin Nijeriya ta kaddamar da kotun hukunta wadanda ake zargi da yunkurin juyin mulki a kasar
  • Shugaban Hukumar Makamashi ta Duniya ya ce a kullum ana asarar ganga miliyan 13 na mai saboda rufe Hormuz

  • Lebanon ta matsa wa MDD lamba kan kisan 'yanjarida 28 da sojojin Isra'ila suka yi

  • Ukraine ta sanya hannu kan yarjejeniyar 'jirage marasa matuka' da Saudiyya, Qatar da UAE in ji Zelenskyy

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 27 ga Afrilun 2026
Ainihin dalilin da ya sa Amurka da Isra'ila ke yakar Iran
Abin da bincike ya gano yana jawo annobar cutar Koda a jihar Yobe
Siyasar bambanta lokacin agogo tsakanin kasashen duniya
Ko wasannin gem na bidiyo za su iya taimaka wajen ceto duniyarmu?
Tahirin daular Andalusia
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi
A wane shekaru mutane suke fara tsufa?
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?