Ainihin dalilin da ya sa Amurka da Isra'ila ke yakar Iran
Amurka da Isra’ila sun ƙaddamar da yaki a kan Iran ta hanyar kashe Jagoran Addinin Iran Ayatollah Ali Khamenei da wasu na hannun damarsa, kuma sakamakon haka rundunar juyin-juya-hali ta Revolutionary Guards ta Iran ta fara kai hare-haren ramuwar gayy
17 awanni baya
Mun yi nazari kan ainihin dalilin da ya sa Isra’ila ta ƙaddamar da wannan yaƙi a kan Iran.