| Hausa
Labaranmu Na Yau, 1 da Yulin 2025
00:00
00:0000:00
Afirka
Labaranmu Na Yau, 1 da Yulin 2025
Sojojin Isra'ila sun ɗauki alhakin yin luguden wuta kan Falasɗinawa da ke fama da yunwa a wuraren bayar da agaji a Gaza sannan za a ji cewa Trump ya kawo ƙarshen takunkumin da aka ƙaƙaba wa Syria yayin da Isra'ila ke son ƙarfafa alaƙa da Damascus

·       An halaka ‘yan Boko Haram 10 a kan iyakar Nijeriya da Kamaru

·       Ghana ta tabbatar da ƙarin mutum 14 da suka kamu da Mpox yayin da adadin masu cutar ya kai 133

·       Sojojin Isra'ila sun ɗauki alhakin yin luguden wuta kan Falasɗinawa da ke fama da yunwa a wuraren bayar da agaji a Gaza

·       Trump ya kawo ƙarshen takunkumin da aka ƙaƙaba wa Syria yayin da Isra'ila ke son ƙarfafa alaƙa da Damascus

·       Elon Musk ya soki ƙudurin kashe kuɗi na Trump, ya buƙaci kafa wata sabuwar jam’iyyar siyasa a Amurka

·       Turkiyya ta bayyana shirin karɓar baƙuncin taron ƙungiyar tsaro ta NATO a shekarar 2026

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 22 ga Mayun 2026
Ainihin dalilin da ya sa Amurka da Isra'ila ke yakar Iran
Abin da bincike ya gano yana jawo annobar cutar Koda a jihar Yobe
Siyasar bambanta lokacin agogo tsakanin kasashen duniya
Ko wasannin gem na bidiyo za su iya taimaka wajen ceto duniyarmu?
Tahirin daular Andalusia
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi
A wane shekaru mutane suke fara tsufa?
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?