Iran da Oman sun amince kan gudanar da hanyar ratsawar jiragen ruwa ta Mashigar Hormuz
Hukumar EFCC ta rufe asusun bankin gwamnatin Jihar Osun kwanaki kaɗan kafin zaɓen gwamnan jihar
Rundunar Sojin Nijeriya ta sanya tukuicin N60m kan kwamandan ISWAP da mataimakinsa
Gwamnatin Nijeriya ta tabbatar da cewa an yi motsin ƙasa a wasu sassan Abuja

00:00
00:0000:00
Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 6 ga Agustan 2026
Iran da Oman sun amince kan gudanar da hanyar ratsawar jiragen ruwa ta Mashigar Hormuz sannan za a ji cewa hukumar EFCC ta rufe asusun bankin gwamnatin Jihar Osun kwanaki kaɗan kafin zaɓen gwamnan jihar
Akwai Ƙari Don Sauraro