| Hausa
Labaranmu Na Yau, 3 ga Agustan 2026
00:00
00:0000:00
Duniya
Labaranmu Na Yau, 3 ga Agustan 2026
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce ƙasarsa za ta soma wata sabuwar tattaunawa da Iran a ranar Litinin sannan za a ji cewa ‘yanbindiga sun kashe aƙalla mutane 12 da sace mata da yara a wani hari da suka kai a wani ƙauye da ke Sokoto.
  • Shugaban Amurka Donald Trump ya ce ƙasarsa za ta soma wata sabuwar tattaunawa da Iran a ranar Litinin

  • ‘Yanbindiga sun kashe aƙalla mutane 12 da sace mata da yara a wani hari da suka kai a wani ƙauye da ke Sokoto

  • Ɗaruruwan mutane sun yi hijira daga kudu maso yammacin Nijar saboda hare-haren 'yanta'adda

  • Aƙalla mutum 14 sun mutu yayin da Rasha da Ukraine suka tsananta hare-hare kan iyakokinsu

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 31 ga Yulin 2026
Hadarin ba da hayar mahaifa da sayar da kwan haihuwa ga mata a Nijeriya
Mece ce NATO, wace rawa take takawa a tsaron duniya?
Matsalar ta’ammali da miyagun kwayoyi tsakanin mata a Nijeriya
Ainihin dalilin da ya sa Amurka da Isra'ila ke yakar Iran
Abin da bincike ya gano yana jawo annobar cutar Koda a jihar Yobe
Siyasar bambanta lokacin agogo tsakanin kasashen duniya
Ko wasannin gem na bidiyo za su iya taimaka wajen ceto duniyarmu?
Tahirin daular Andalusia
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi