| Hausa
Labaranmu Na Yau,7 ga Agustan 2025
00:00
00:0000:00
Afirka
Labaranmu Na Yau,7 ga Agustan 2025
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kaduna a Nijeriya ta gano abubuwan fashewa da bindigogi da harsasai a wani wurin ‘yan gwan-gwan

· Ghana ta soma makokin kwanaki uku  sakamakon hatsarin jirgin helikwafta da ya kashe ministocin ƙasar biyu da wasu manyan mutane

· Rundunar ‘yan sandan Jihar Kaduna a Nijeriya ta gano abubuwan fashewa da bindigogi da harsasai a wani wurin ‘yan gwan-gwan

· Rundunar sojin Isra'ila ta ce za ta bi matakin da gwamnatin ƙasar ta ɗauka kan rikicin Gaza

· Trump ya yi gargaɗin ƙara wa Indiya takunkumi saboda sayen man fetur daga Rasha

· Turkiyya da Siriya sun ɗauki wani gagarumin mataki na sake gina alaƙar tattalin arziki

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 13 ga Yulin 2026
Ainihin dalilin da ya sa Amurka da Isra'ila ke yakar Iran
Abin da bincike ya gano yana jawo annobar cutar Koda a jihar Yobe
Siyasar bambanta lokacin agogo tsakanin kasashen duniya
Ko wasannin gem na bidiyo za su iya taimaka wajen ceto duniyarmu?
Tahirin daular Andalusia
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi
A wane shekaru mutane suke fara tsufa?
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?