| Hausa
Labaranmu Na Yau, 13 ga Janairun 2026
00:00
00:0000:00
Afirka
Labaranmu Na Yau, 13 ga Janairun 2026
Mutum 33 sun mutu, 33 sun jikkata a haɗarurruka masu alaƙa da lantarki cikin wata uku a Nijeriya a cewar hukumar NERC, sannan za a ji rundunar sojin Sudan ta ba da rahoton samun manyan nasarori kan dakarun RSF a ƙasar
13 Janairu 2026
  • Spain da Girka sun sake jaddada goyon bayansu wajen aiwatar da cikakken shirin zaman lafiya na Gaza

  • An soke bizar shiga Amurka fiye da 100,000 a ƙarƙashin matakan matsin lamba na Trump kan 'yan cirani

  • Iran ta gana da jakadun Turai a Tehran saboda goyon bayan ƙasashensu kan zanga-zangar ƙasar

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 16 ga Afrilun 2026
Ainihin dalilin da ya sa Amurka da Isra'ila ke yakar Iran
Abin da bincike ya gano yana jawo annobar cutar Koda a jihar Yobe
Siyasar bambanta lokacin agogo tsakanin kasashen duniya
Ko wasannin gem na bidiyo za su iya taimaka wajen ceto duniyarmu?
Tahirin daular Andalusia
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi
A wane shekaru mutane suke fara tsufa?
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?