| Hausa
Labaranmu Na Yau, 1 ga Yulin 2026
00:00
00:0000:00
Afirka
Labaranmu Na Yau, 1 ga Yulin 2026
Gwamnatin Nijeriya za ta nemi diyyar dukiyoyin 'yan kasuwarta da aka kora daga Afirka ta Kudu za a ji Ghana ta ce ba a taɓa yin ruwan sama irin na bana a ƙasar ba tun bayan wanda aka samu a shekarar 1995
  • MDD ta yi gargaɗin cewa cutar Ebola na iya jefa kusan mutane miliyan 1 cikin talauci a DRC

  • Tawagar Hamas ta tafi Alkahira don tattaunawar aiwatar da yarjejeniyar Gaza

  • Pakistan ta yi gargaɗi Indiya kan amfani da ruwan koginta a matsayin makamin siyasa bayan rahoton samun raguwar kwararar ruwan Chenab

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 13 ga Yulin 2026
Ainihin dalilin da ya sa Amurka da Isra'ila ke yakar Iran
Abin da bincike ya gano yana jawo annobar cutar Koda a jihar Yobe
Siyasar bambanta lokacin agogo tsakanin kasashen duniya
Ko wasannin gem na bidiyo za su iya taimaka wajen ceto duniyarmu?
Tahirin daular Andalusia
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi
A wane shekaru mutane suke fara tsufa?
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?