| Hausa
Labaranmu Na Yau, 18 ga Mayun 2026
00:00
00:0000:00
Afirka
Labaranmu Na Yau, 18 ga Mayun 2026
Rundunar Sojin Amurka a yankin Afirka ta kai wasu ƙarin hare-hare kan 'yanta'adda a Nijeriya za a ji Nijeriya ta tsananta sa ido bayan WHO ta ayyana dokar ta-baci kan Ebola da ta kashe mutum 88 a Congo
  • Isra'ila ta fara aiki da dokar hukuncin kisa ga fursunonin Falasdinawa a Yammacin Kogin Jordan 

  • Taiwan ta goyi bayan sayen makamai na Amurka  

  • Ministocin harkokin wajen Turkiyya da Iran sun tattauna kan dakatar da tattaunawar zaman lafiya tsakanin Amurka da Iran

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 15 ga Mayun 2026
Ainihin dalilin da ya sa Amurka da Isra'ila ke yakar Iran
Abin da bincike ya gano yana jawo annobar cutar Koda a jihar Yobe
Siyasar bambanta lokacin agogo tsakanin kasashen duniya
Ko wasannin gem na bidiyo za su iya taimaka wajen ceto duniyarmu?
Tahirin daular Andalusia
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi
A wane shekaru mutane suke fara tsufa?
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?