| Hausa
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?
00:00
00:0000:00
Rayuwa
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?
Me sunanka ke cewa game da kai? Shin yana iya bayyana halinka, nuna da zaɓinka ko kuma kalma ce kawai ta gane ko kai wane ne?
30 Yuni 2025

A cikin suna, akwai abubuwa da dama, kuma akwai tasiri sosai!

Sunayenmu za su iya tasiri kan yiwuwar samun aikinmu, ko kan muhimman matakan da za mu ɗauka a rayuwarmu ko kuma rayuwarmu ta soyayya. Bincike sun yi nuni da cewa sunaye na taka muhimmin rawa wajen sarrafa yadda duniya ke kallonmu … da kuma yadda muke kallon kanmu.


Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 27 ga Maris na 2026
Ainihin dalilin da ya sa Amurka da Isra'ila ke yakar Iran
Abin da bincike ya gano yana jawo annobar cutar Koda a jihar Yobe
Siyasar bambanta lokacin agogo tsakanin kasashen duniya
Ko wasannin gem na bidiyo za su iya taimaka wajen ceto duniyarmu?
Tahirin daular Andalusia
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi
A wane shekaru mutane suke fara tsufa?
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Shin, kun san cewa Amurka tana da cibiyoyi da sansanonin soji birjik a yankin Gabas ta Tsakiya?