| Hausa
Labaranmu Na Yau, 28 ga Yulin 2026
00:00
00:0000:00
Afirka
Labaranmu Na Yau, 28 ga Yulin 2026
Nijeriya ta yi kira ga Afirka ta Kudu da ta jajirce wajen yaƙi da cin zarafin baƙin-haure za a ji cewa hukumomin Libya a Benghazi sun kori baƙin-haure fiye da 117,000 daga ƙasar
  • Nijar ta dakatar da kamfanonin dillancin siminti 36 kan zargin ɓoye siminti don haddasa ƙarancinsa

  • Macron ya ce Faransa na fama da gobarar daji mafi muni da ba a taɓa ganin irinta ba

  • Trump ya yi watsi da ƙin amincewar Netanyahu game da yiwuwar sayar da jiragen F-35 ga Turkiyya

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 27 ga Yulin 2026
Hadarin ba da hayar mahaifa da sayar da kwan haihuwa ga mata a Nijeriya
Mece ce NATO, wace rawa take takawa a tsaron duniya?
Matsalar ta’ammali da miyagun kwayoyi tsakanin mata a Nijeriya
Ainihin dalilin da ya sa Amurka da Isra'ila ke yakar Iran
Abin da bincike ya gano yana jawo annobar cutar Koda a jihar Yobe
Siyasar bambanta lokacin agogo tsakanin kasashen duniya
Ko wasannin gem na bidiyo za su iya taimaka wajen ceto duniyarmu?
Tahirin daular Andalusia
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi