Rundunar ‘yansandan Nijeriya ta ce ta kama mutane 10 da ake zargi da hannu a kisan Shugaban ƙungiyar Miyetti Allah
Canada ta yi nasarar kafa tarihi zuwa matakin ‘yan-16 a gasar Kofin Duniya
Dakarun Juyin Juya Hali na Iran IRGC sun yi iƙirarin lalata sansanonin sojin Amurka guda takwas a Kuwait da Bahrain
.jpg?width=1080&format=webp&quality=80)
00:00
00:0000:00
Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 29 ga Yunin 2026
Rundunar ‘yansandan Nijeriya ta ce ta kama mutane 10 da ake zargi da hannu a kisan Shugaban ƙungiyar Miyetti Allah, sannan za ku ji cewa Canada ta yi nasarar kafa tarihi zuwa matakin ‘yan-16 a gasar Kofin Duniya.
Akwai Ƙari Don Sauraro