| Hausa
Labaranmu Na Yau, 31 ga Yulin 2025
00:00
00:0000:00
Afirka
Labaranmu Na Yau, 31 ga Yulin 2025
Hukumar NEMA ta karbi ‘yan Nijeriya 139 da suka dawo daga Jamhuriyar Nijar sannan za a ji cewa Ƙungiyar Tarayyar Afirka Au ta yi fatali da gwamnatin da RSF ta kafa a Sudan
  • Hukumar NEMA ta karbi ‘yan Nijeriya 139 da suka dawo daga Jamhuriyar Nijar

  • AU ta yi fatali da gwamnatin da RSF ta kafa a Sudan

  • MDD ta ce yara 80,000 na fuskantar hadarin kwalara a yammacin Afirka ta Tsakiya

  • Canada za ta amince da Falasdinu a matsayin kasa mai cikakken iko a watan Satumba

  • Rasha ta yi Allah wadai da barazanar Trump kan Iran

  • Dutsen Klyuchevskoy ya yi aman wuta bayan wata girgizar kasa mai karfin gaske da ta afku a Kamchatka

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 18 ga Mayun 2026
Ainihin dalilin da ya sa Amurka da Isra'ila ke yakar Iran
Abin da bincike ya gano yana jawo annobar cutar Koda a jihar Yobe
Siyasar bambanta lokacin agogo tsakanin kasashen duniya
Ko wasannin gem na bidiyo za su iya taimaka wajen ceto duniyarmu?
Tahirin daular Andalusia
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi
A wane shekaru mutane suke fara tsufa?
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?