| Hausa
Labaranmu Na Yau, 19 ga Yunin 2025
00:00
00:0000:00
Labaranmu Na Yau, 19 ga Yunin 2025
Hukumar INEC ta karyata batun yi wa sabbin jam’iyyun siyasa 2 rajista a Nijeriya sannan tawagar masu aikin ceto na kan bincike, yayin da sama da mutum 700 suka bace a ambaliyar ruwa a Nijeriya
  • Hukumar INEC ta karyata batun yi wa sabbin jam’iyyun siyasa 2 rajista a Nijeriya

  • Tawagar masu aikin ceto na kan bincike, yayin da sama da mutum 700 suka bace a ambaliyar ruwa a Nijeriya

  • Rikicin Iran da Isra'ila: Kenya ta bukaci a yi taka tsantsan bayan harba makami mai linzami kusa da ofisoshin jakadancinta a Tel Aviv

  • Amurka na nazari kan matakai na gaba yayin da Isra'ila da Iran ke ci gaba musayar makamai masu linzami 

  • Putin: Ba a lalata wuraren Uranium ɗin Iran ba duk da hare-haren Isra'ila

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 18 ga Mayun 2026
Ainihin dalilin da ya sa Amurka da Isra'ila ke yakar Iran
Abin da bincike ya gano yana jawo annobar cutar Koda a jihar Yobe
Siyasar bambanta lokacin agogo tsakanin kasashen duniya
Ko wasannin gem na bidiyo za su iya taimaka wajen ceto duniyarmu?
Tahirin daular Andalusia
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi
A wane shekaru mutane suke fara tsufa?
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?