| Hausa
Labaranmu Na Yau, 9 ga Yulin 2026
00:00
00:0000:00
Duniya
Labaranmu Na Yau, 9 ga Yulin 2026
Wasu da ake zargi ’yan ISWAP ne da iyalansu sun miƙa wuya ga sojojin Nijeriya za a ji mutane 600 sun mutu a Jamhuriyar Dimokuradiyyar Kongo sakamakon barkewar cutar Ebola: Rahoto
  • An samu rahotannin cin zarafin mata kusan 9,800 a shekarar 2025, fiye da ninki biyu kan na 2024: MDD

  • Alakar tsaro tsakanin Turkiyya da Amurka ta shiga wani sabon mataki bayan taron NATO: Shugaba Erdogan

  • Yara uku daga cikin akalla Falasdinawa 10 sun mutu a hare-haren Isra'ila a Gaza

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 6 ga Agustan 2026
Hadarin ba da hayar mahaifa da sayar da kwan haihuwa ga mata a Nijeriya
Mece ce NATO, wace rawa take takawa a tsaron duniya?
Matsalar ta’ammali da miyagun kwayoyi tsakanin mata a Nijeriya
Ainihin dalilin da ya sa Amurka da Isra'ila ke yakar Iran
Abin da bincike ya gano yana jawo annobar cutar Koda a jihar Yobe
Siyasar bambanta lokacin agogo tsakanin kasashen duniya
Ko wasannin gem na bidiyo za su iya taimaka wajen ceto duniyarmu?
Tahirin daular Andalusia
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi