| Hausa
Labaranmu Na Yau, 6 ga Agustan 2025
00:00
00:0000:00
Afirka
Labaranmu Na Yau, 6 ga Agustan 2025
Kotu a Nijeriya ta ba da umarnin korar ‘yan kasashen waje 21 daga kasar, tare da cin kowannensu tarar N1m bisa laifin kutse ta Intanet sannan za a ji cewa Shoprite zai bar Ghana bayan shafe fiye da shekaru 20 yana kasuwanci

Kotu a Nijeriya ta ba da umarnin korar ‘yan kasashen waje 21 daga kasar, tare da cin kowannensu tarar N1m bisa laifin kutse ta Intanet

·  Shoprite zai bar Ghana bayan shafe fiye da shekaru 20 yana kasuwanci

·  Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Ghana ta kama motar Lamborghini ta mawaki Shata Wale wadda ta kai dala miliyan 4.7

·   Trump ya ki bayyana matsayarsa kan shirin mamayar da Isra'ila ke yi a Gaza

·   Rasha ta ce 'yan Isra'ila mazauna Kudus sun kai wa jami'an diflomasiyyarta hari

·  'Yan sandan Pakistan sun kama fiye da ma'aikata 100 na jam'iyyar tsohon Firaiminista Imran Khan gabanin yin zanga-zangar gama-gari 

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 27 ga Yulin 2026
Hadarin ba da hayar mahaifa da sayar da kwan haihuwa ga mata a Nijeriya
Mece ce NATO, wace rawa take takawa a tsaron duniya?
Matsalar ta’ammali da miyagun kwayoyi tsakanin mata a Nijeriya
Ainihin dalilin da ya sa Amurka da Isra'ila ke yakar Iran
Abin da bincike ya gano yana jawo annobar cutar Koda a jihar Yobe
Siyasar bambanta lokacin agogo tsakanin kasashen duniya
Ko wasannin gem na bidiyo za su iya taimaka wajen ceto duniyarmu?
Tahirin daular Andalusia
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi