| Hausa
Labaranmu Na Yau, 22 ga Yulin 2026
00:00
00:0000:00
Afirka
Labaranmu Na Yau, 22 ga Yulin 2026
An yi garkuwa da fiye da mutum 40 a hare-haren 'yanbindiga a Jihar Zamfara za a ji cewa Masar ta zargi Habasha da siyasantar da ayyukan madatsar ruwan Kogin Nilu
  • Kofofin Amurka na ci gaba da kasancewa a buɗe ga shirin tattaunawa da Iran, in ji Rubio ga ASEAN

  • Maduro na Venezuela ya koma kotu don ƙalubalantar shari'ar zargin fataucin miyagun ƙwayoyi

  • Trump ya amince da yarjejeniyar shirin nukiliya na farar-hula da Saudiyya — rahoto

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 23 ga Yulin 2026
Matsalar ta’ammali da miyagun kwayoyi tsakanin mata a Nijeriya
Ainihin dalilin da ya sa Amurka da Isra'ila ke yakar Iran
Abin da bincike ya gano yana jawo annobar cutar Koda a jihar Yobe
Siyasar bambanta lokacin agogo tsakanin kasashen duniya
Ko wasannin gem na bidiyo za su iya taimaka wajen ceto duniyarmu?
Tahirin daular Andalusia
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi
A wane shekaru mutane suke fara tsufa?
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027