| Hausa
Labaranmu Na Yau, 3 ga Yulin 2025
00:00
00:0000:00
Labaranmu Na Yau, 3 ga Yulin 2025
A cikin taƙaitattun labaranmu na yau, za ku ji cewa wasu da ake zargin ‘yan kungiyar Lakurawa ne sun kai hari a Jihar Sokoto, da ma labarai daga sauran sassan duniya.
  • A cikin taƙaitattun labaranmu na yau, za ku ji cewa wasu da ake zargin ‘yan kungiyar Lakurawa ne sun kai hari a Jihar Sokoto.

  • Masu garkuwa da mutane sun sace wasu mutum uku ‘yan ƙasar Indiya da ke aiki a wani kamfanin siminti a Mali.

  • Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Hakan Fidan ya gana da shugaban Majalisar Shura ta Hamas Muhammad Darwish.

  • Aƙalla mutane huɗu sun rasa rayukansu, yayin da 38 suka ɓata bayan wani jirgin ruwa ya nutse a hanyarsa ta zuwa tsibirin Bali a ƙasar Indonesiya.

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 20 ga Mayun 2026
Ainihin dalilin da ya sa Amurka da Isra'ila ke yakar Iran
Abin da bincike ya gano yana jawo annobar cutar Koda a jihar Yobe
Siyasar bambanta lokacin agogo tsakanin kasashen duniya
Ko wasannin gem na bidiyo za su iya taimaka wajen ceto duniyarmu?
Tahirin daular Andalusia
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi
A wane shekaru mutane suke fara tsufa?
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?