| Hausa
Labaranmu Na Yau, 13 ga Afrilun 2026
00:00
00:0000:00
Afirka
Labaranmu Na Yau, 13 ga Afrilun 2026
Rundunar Sojin Saman Nijeriya ta soma bincike kan zargin kisan fararen-hula a kasuwar Jilli ta Yobe za a ji cewa matsalar yunwa na ci gaba da ta’azzara a Sudan yayin da miliyoyin mutane ke cin abinci sau daya a rana
  • Trump na duba yiwuwar kai sabbin hare-hare Iran yayin da tattaunawar zaman lafiya ta Islamabad ta tsaya cak

  • Gaza na fuskantar ƙarancin garin alkama yayin da kayayyakin da ake shiga da su ba sa isar buƙatun mutane                                                                           

  • Shugabannin duniya sun hadu a Turkiyya don halartar taron Diflomasiyya na Antalya karo na 5

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 20 ga Afrilun 2026
Ainihin dalilin da ya sa Amurka da Isra'ila ke yakar Iran
Abin da bincike ya gano yana jawo annobar cutar Koda a jihar Yobe
Siyasar bambanta lokacin agogo tsakanin kasashen duniya
Ko wasannin gem na bidiyo za su iya taimaka wajen ceto duniyarmu?
Tahirin daular Andalusia
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi
A wane shekaru mutane suke fara tsufa?
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?