| Hausa
Labaranmu Na Yau, 24 ga Satumban 2025
00:00
00:0000:00
Afirka
Labaranmu Na Yau, 24 ga Satumban 2025
An zaɓi Nijar a kwamitin gudanarwa na hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya (IAEA) sannan za a ji cewa Shugaban DRC Tshisekedi ya yi shelar 'Kisan Kiyashi' da aka aikata a ƙasarsa a zauren MDD
  • An gano gawarwakin ‘yan sanda 8 a wurin da aka kai hari a Jihar Benue ta Nijeriya

  • Kisan ƙare-dangi ake yi a Gaza ba yaƙi ba, a cewar shugaban Turkiyya Erdogan a zauren MDD

  • An lalata wani masallaci a Sweden sakamakon wutar da ake zargin an cinna masa

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 13 ga Yulin 2026
Ainihin dalilin da ya sa Amurka da Isra'ila ke yakar Iran
Abin da bincike ya gano yana jawo annobar cutar Koda a jihar Yobe
Siyasar bambanta lokacin agogo tsakanin kasashen duniya
Ko wasannin gem na bidiyo za su iya taimaka wajen ceto duniyarmu?
Tahirin daular Andalusia
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi
A wane shekaru mutane suke fara tsufa?
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?