| Hausa
Labaranmu Na Yau, 4 ga watan Satumban 2025
00:00
00:0000:00
Afirka
Labaranmu Na Yau, 4 ga watan Satumban 2025
Shugaba Tiani ya naɗa matar Ibrahim Baré Mainassara a matsayin Jakadiyar Nijar a Amurka sannan za a ji cewa 'yan sandan Kenya sun kama wasu da ake zargin ‘yan ƙungiyar asiri ne da ke da hannu a mutuwar mutum 34
  • Hatsarin kwale-kwale ya kashe aƙalla mutum 60 a Nijeriya — Jami’ai

  • Shugaba Tiani ya naɗa matar Ibrahim Baré Mainassara a matsayin Jakadiyar Nijar a Amurka

  • 'Yan sandan Kenya sun kama wasu da ake zargin ‘yan ƙungiyar asiri ne da ke da hannu a mutuwar mutum 34 

  • Trump ya ce Isra'ila ta amince da sharuɗɗan tsagaita wuta na kwanaki 60 a Gaza

  • Turkiyya ta yi maraba da matakin Amurka na ɗage takunkumin da ta ƙaƙaba wa Syria

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 13 ga Yulin 2026
Ainihin dalilin da ya sa Amurka da Isra'ila ke yakar Iran
Abin da bincike ya gano yana jawo annobar cutar Koda a jihar Yobe
Siyasar bambanta lokacin agogo tsakanin kasashen duniya
Ko wasannin gem na bidiyo za su iya taimaka wajen ceto duniyarmu?
Tahirin daular Andalusia
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi
A wane shekaru mutane suke fara tsufa?
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?