| Hausa
Labaranmu Na Yau, 5 ga Disamban 2025
00:00
00:0000:00
Afirka
Labaranmu Na Yau, 5 ga Disamban 2025
Hukumar DSS a Nijeriya ta kama likitan da ke kula da mutanen da aka yi garkuwa su a cikin daji sannan za a ji cewa MDD ta yi gargadi kan matsalar tsananin yunwa da ke kunno kai a yankin Kordofan na Sudan
  • DRC da Rwanda sun sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya da Trump ya jagoranta

  • Ƙungiyar 'yanta'adda da Isra'ila ke mara wa baya ta tabbatar da mutuwar shugabanta a Gaza

  • Turkiyya ta kira jakadun Ukraine da Rasha  kan hare-hare a Bahar Aswad

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 18 ga Mayun 2026
Ainihin dalilin da ya sa Amurka da Isra'ila ke yakar Iran
Abin da bincike ya gano yana jawo annobar cutar Koda a jihar Yobe
Siyasar bambanta lokacin agogo tsakanin kasashen duniya
Ko wasannin gem na bidiyo za su iya taimaka wajen ceto duniyarmu?
Tahirin daular Andalusia
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi
A wane shekaru mutane suke fara tsufa?
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?