| Hausa
Labaranmu Na Yau, 16 ga Yunin 2025
00:00
00:0000:00
Labaranmu Na Yau, 16 ga Yunin 2025
Matatar Dangote za ta fara dakon fetur da dizal kyauta a faɗin Nijeriya sannan za a ji cewa ‘Yan sanda sun kwato motocin da aka sace daga Nijeriya zuwa Ghana da Nijar, sun kama mutane 3 da ake zargi a Ghana

· Sabbin hare-haren makamai masu linzami na ramuwar gayya da Iran ta kai wa Isra’ila sun kashe mutum akalla hudu

· Trump ya hana shirin Isra'ila na kashe shugaban addinin Iran - Jami'an Amurka

· Shugaban Turkiyya Erdogan ya yi maraba da kalaman Trump na kawo karshen rikicin Isra'ila da Iran

· Birtaniya ta nada mace ta farko a muƙamin shugabar MI6, ta sake fasalin dokokin hukumar leken asirinta

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 18 ga Mayun 2026
Ainihin dalilin da ya sa Amurka da Isra'ila ke yakar Iran
Abin da bincike ya gano yana jawo annobar cutar Koda a jihar Yobe
Siyasar bambanta lokacin agogo tsakanin kasashen duniya
Ko wasannin gem na bidiyo za su iya taimaka wajen ceto duniyarmu?
Tahirin daular Andalusia
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi
A wane shekaru mutane suke fara tsufa?
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?