| Hausa
Labaranmu Na Yau 24 ga Yulin 2026
00:00
00:0000:00
Afirka
Labaranmu Na Yau 24 ga Yulin 2026
Rundunar Sojin Nijeriya na neman jami'inta ruwa-a-jallo kan zargin sayar wa 'yanta'adda kayan soji za a ji Hukumomin Nijeriya sun ƙaddamar da bincike kan jirgin Enugu Air da ya kauce daga kan titin jirgi
  • Dubban 'yan kama-wuri-zauna na Isra'ila sun mamaye Masallacin Al-Aqsa na Birnin Kudus

  • Amurka za ta ɗora wa Iran alhakin hare-haren Houthi: Trump

  • China ta ƙaddamar da atisayen hare-hare kai tsaye na kwanaki biyu a mashigar tekun Taiwan

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 23 ga Yulin 2026
Hadarin ba da hayar mahaifa da sayar da kwan haihuwa ga mata a Nijeriya
Mece ce NATO, wace rawa take takawa a tsaron duniya?
Matsalar ta’ammali da miyagun kwayoyi tsakanin mata a Nijeriya
Ainihin dalilin da ya sa Amurka da Isra'ila ke yakar Iran
Abin da bincike ya gano yana jawo annobar cutar Koda a jihar Yobe
Siyasar bambanta lokacin agogo tsakanin kasashen duniya
Ko wasannin gem na bidiyo za su iya taimaka wajen ceto duniyarmu?
Tahirin daular Andalusia
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi