| Hausa
Labaranmu Na Yau, 5 ga Agustan 2026
00:00
00:0000:00
Duniya
Labaranmu Na Yau, 5 ga Agustan 2026
Wani rahoto ya bayyana cewa yaƙin Iran na neman karar da makamai masu linzami na Amurka sannan za a ji cewa Dakarun Nijeriya sun kama mutanen da ake zargi da kai wa 'yan Boko Haram ƙwayoyi a Borno da Yobe
  • Wani rahoto ya bayyana cewa yaƙin Iran na neman karar da makamai masu linzami na Amurka

  • Dakarun Nijeriya sun kama mutanen da ake zargi da kai wa 'yan Boko Haram ƙwayoyi a Borno da Yobe

  • Fadar Sarkin Musulmin Nijeriya ta sanar da cewa sarkin ba ya goyon bayan kowane ɗan takara a zaɓen shekarar 2027

  • Ana sa ran tauraron ƙwallon ƙafar Masar Mohamed Salah zai koma ƙungiyar Trabzonspor ta Turkiyya

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 6 ga Agustan 2026
Hadarin ba da hayar mahaifa da sayar da kwan haihuwa ga mata a Nijeriya
Mece ce NATO, wace rawa take takawa a tsaron duniya?
Matsalar ta’ammali da miyagun kwayoyi tsakanin mata a Nijeriya
Ainihin dalilin da ya sa Amurka da Isra'ila ke yakar Iran
Abin da bincike ya gano yana jawo annobar cutar Koda a jihar Yobe
Siyasar bambanta lokacin agogo tsakanin kasashen duniya
Ko wasannin gem na bidiyo za su iya taimaka wajen ceto duniyarmu?
Tahirin daular Andalusia
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi