| Hausa
Labaranmu Na Yau, 13 ga Yulin 2026
00:00
00:0000:00
Labaranmu Na Yau, 13 ga Yulin 2026
Sojojin Nijeriya sun kashe mai ɗaukar bidiyon ISWAP da gano wasu Larabawa masu horas da ‘yanta'adda sannan za ku ji cewa Iran ta kai manyan hare-haren makami mai linzami da jirage marasa matuƙa a Gabas ta Tsakiya.
  • Sojojin Nijeriya sun kashe mai ɗaukar bidiyon ISWAP da gano wasu Larabawa masu horas da ‘yanta'adda

  • Iran ta kai manyan hare-haren makami mai linzami da jirage marasa matuƙa a Gabas ta Tsakiya

  • Gwamnatin Mali ta tabbatar da kashe sojoji 30 a wani harin ta'addanci a arewacin ƙasar

  • Kotun Sudan ta yanke wa Shugaban RSF Hemedti hukuncin kisa kan kashe tsohon gwamnan Darfur ta Yamma

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 9 ga Yulin 2026
Ainihin dalilin da ya sa Amurka da Isra'ila ke yakar Iran
Abin da bincike ya gano yana jawo annobar cutar Koda a jihar Yobe
Siyasar bambanta lokacin agogo tsakanin kasashen duniya
Ko wasannin gem na bidiyo za su iya taimaka wajen ceto duniyarmu?
Tahirin daular Andalusia
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi
A wane shekaru mutane suke fara tsufa?
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?