12 Satumba 2025
Ƙungiyar Likitoci Masu Neman Ƙwarewa a Nijeriya ta tsunduma yajin aiki sannan za a ji cewa Matatar Mai ta Dangote ta ce ba za ta janye shirinta na fara dakon mai kyauta da sabbin tankoki masu amfani da gas din CNG ba duk da ruɓanya farashin gas din da aka yi kwanan nan.
.jpg?width=1080&format=webp&quality=80)