Sai dai a duk gutsuri ɗaya, muna ɗanɗana labarin wahala ce da rashin adalci ne. A cikin wannan shirin, za mu duba dalilin da ya sa ƙasashen da suka fi noma koko a duniya suke samu riba dan ƙaɗan.
.jpg?width=1080&format=webp&quality=80)
00:00
00:0000:00
Akwai Ƙari Don Sauraro
Dalilan da suka sa ƙasashen da suka fi noman koko a duniya ke samun riba dan ƙaɗan
Koko wani muhimmin sinadarin ɗanɗano ne a cikin kayan ƙwalama na duniya wato caƙuleti. Muna jin daɗinsa ba tare da tunanin a ina ake samun shi ba.
Akwai Ƙari Don Sauraro