Fadar White House ta ce Amurka ba ta raka jiragen ruwa masu jigilar mai ta Mashigin Hormuz ba
MDD ta yi gargadin cewa karuwar tashin hankali a Gabas ta Tsakiya na jefa fararen hula cikin mummunan hatsari
Turkiyya ta gargadi Iran kan keta sararin samaniyarta

00:00
00:0000:00
Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 11 ga Maris na 2026
Gwamnatin Nijeriya ta fara kwashe 'yan ƙasarta daga Iran sannan za a ji Uganda ta yi watsi da ikirarin MDD na kai hari kan fararen hula a hare-haren sama a Sudan ta Kudu
Akwai Ƙari Don Sauraro