|
Hausa
|
Hausa
SIYASA
TURKIYYA
NIJERIYA
PODCAST
WASANNI
KARIN HASKE
Coletta Wanjohi
Mai tsara labari TRT Afrika Swahili
Mai tsara labari TRT Afrika Swahili
Labarai Daga Marubuci
Yadda Ethiopia ta cika burinta na samar da isasshiyar alkama
Ethiopia ta bunkasa samar da alkama a cikin gida a karkashin Shirin Cigaban Samar da Alkama, inda ta kawar da bukatar shigo da ita kasar daga kasashen waje ta hanyar kara yawan gonaki da iri mai jure zafin rana, inda take yaki da matsalolin jin kai.
5 minti karatu
Dalilin da ya sa ficewar Sudan daga IGAD ba zai zama wani tarkon karshe ba
Rikicin da ake fama da shi a Sudan da kuma matakin gwamnatin Sojin kasar na dakatar da matsayinta na zama mamba a kungiyar IGAD ya jefa yankin gaba daya cikin rudani.
7 MINTI KARATU
Me ya sa ake kwan gaba kwan baya a batun tsagaita wuta a Sudan?
Yakin neman iko da ake ci gaba da gwabzawa tsakanin dakarun sojin Sudan da na kungiyar RSF ya yi sanadin mutuwar daruruwan mutane tare da wargaza tsarin mulkin demokradiyyar kasar.
10 MINTI KARATU
Ga hasken rana a Afirka amma ba a amfani da makamashin solar
Afirka tana da kashi 60% na albakatun hasken rana, amma samar da makamashin hasken rana na solar a nahiyar yana matakin kashi 1% ne.
6 MINTI KARATU
Yakin da Afirka ke yi da cutar Ebola da hana sake barkewar annobar
Hukumar Lafiya ta Duniya WHO, ta ce an ware kusan dala miliyan uku don taimaka wa Afirka ta Yamma yaki da annobar da ka iya barkewa a nan gaba.
6 MINTI KARATU
1x
00:00
00:00