An kama mutumin ne a filin jirgin saman Birtaniya inda aka zarge shi da ƙoƙarin tayar da husuma, zargin da ya musanta.

01:39

01:39
Ƙarin Bidiyoyi
An kama wani mutum a filin jirgin saman Birtaniya kan hoton Falasdinu
'Yan sandan Birtaniya sun kama wani mutum saboda yana sanye da riga da aka zana hoton yankin Falasɗinu.
Ƙarin Bidiyoyi