| Hausa
Kiristoci a faɗin duniya suna ci gaba da alhinin rasuwar Fafaroma Francis
01:22
Duniya
Kiristoci a faɗin duniya suna ci gaba da alhinin rasuwar Fafaroma Francis
Mutum na farko daga Kudancin Amurka da ya zama shugaban Cocin Katolika

Masu ibada daga Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo (DRC) zuwa Philippines da sauran sassan duniya sun bayyana kyakkyawar rawar da Fafaroma Francis ya taka wajen ganin an kawar da zalunci tare da kare mutuncin marasa ƙarfi a duniya.

Ƙarin Bidiyoyi
‘Sauye-sauyen da aka samu a bangaren lafiya a Nijeriya a cikin shekaru uku’
Bamex: Turkiyya ta halarci baje-kolin tsaro da ake yi a kasar Mali
Shugaban Turkiyya Erdogan ya yi jawabi a taron COP31
Dogari a Fadar Elysee ta shugaban kasar Faransa ya fadi ana tsaka da biki
Takaddama kan zargin yawan karar bashin gwamnatin Tinubu
‘Gwamnatin Nijeriya a shirye take ta tabbatar an yi zabe na adalci’
Yadda aikin likitan gwamna yake a Nijeriya
Cacar-baki kan fara gangamin zaɓe na jam’iyyar ADC a jihar Sokoto
Ce-ce-ku-cen da ya biyo bayan Umarar Tinubu a Saudiyya
Su wane ne Gen Z, Gen Alpha, Millenials, Gen X da Gen Y?