| Hausa
Wasu da suka makale a cikin baraguzan girgizar kasa na neman agaji
Duniya
Wasu da suka makale a cikin baraguzan girgizar kasa na neman agaji
Wata yarinya ta naɗi bidiyon mummunan yanayin da suka shiga bayan girgizar ƙasar da aka yi a Myanmar ta ruguza gidansu, inda kakarta da 'yar'uwarta suka maƙale a cikin ɓaraguzai.

"Mun maƙale a nan. Don Allah ku taimake mu"

Wata yarinya ta naɗi bidiyon mummunan yanayin da suka shiga bayan girgizar ƙasar da aka yi a Myanmar ta ruguza gidansu, inda kakarta da 'yar'uwarta suka maƙale a cikin ɓaraguzai.

An yi nasarar ceto 'yan matan biyu da kakarsu daga cikin ɓaraguzan.

Ƙarin Bidiyoyi
Makudan kudin fansa da masu garkuwa da mutane ke samu a Nijeriya
Jama'a sun yi dashen shinkafa don nuna rashin amincewa kan jinkirin aikin hanya
Gargadin shugabannin Afirka kan cin abubuwan da za su iya yin illa ga lafiya
Ko kun san cewa talauci yana rage kaifin basira?
Me ya sa manyan maza suke kuka saboda kwallon kafa?
Me harin Saudiyya da Amurka a Iraki ke nufi?
Me ya sa daukar cikin 'yan mata masu shekaru 15-19 ya zama abin damuwa a Ghana?
Kasar da ake cin tarar wadanda ba su fita kada kuri'a ba
Kasashen Afirka 10 da suka fi yawan mutanen da suka mallaki dala miliyan daya
Matasa kada ku bari a yi amfani da ku a cuci kasarku, in ji Ibrahim Traore