27 Maris 2026
A yankin ƙasashe irin su Saudiyya inda ba kasafai ake samun saukar ruwan sama ba, ana matuƙar jin daɗin saukarsa tare da kallon hakan a matsayin Rahama daga Allah.