| Hausa
Trump ya sanya harajin 25% kan motocin da aka shigar da su Amurka
00:47
Duniya
Trump ya sanya harajin 25% kan motocin da aka shigar da su Amurka
Donald Trump ya sanar da sanya harajin kashi 25 kan duk motocin da aka ƙera a ƙasashen waje da aka shigar da su Amurka, a yayin taronsa na "A Sake Mayar da Amurka Attajira" da aka yi a lambun Rose na Fadar White House ranar 2 ga Afrilu.
3 Afrilu 2025


Ya zargi tsofaffin shugabannin Amurka da gwamnatocinsu saboda sun kasa "yin aikinsu" ya kuma bayyana cewa dole ne a sanya waɗannan harajan, jim kaɗan kafin ya gabatar da gagaruman matakansa na tattalin arziki.

Ƙarin Bidiyoyi
Atiku Abubakar ya ziyarci Rabiu Musa Kwankwaso a gidansa da ke Abuja
Yadda a-daidaita-sahu na 'mata zalla' ke sauya sufuri a birnin Kano
'Yansandan Isra'ila sun far wa yahudawa masu zanga-zangar adawa da hukuncin kisa
Turkawa na murnar sake komawa gasar cin kofin duniya bayan shekara 24
Isra'ilawa sun yi gudun neman mafaka a Haifa
Makami mai linzami na Iran ya sauka a kusa da dakarun Amurka a yankin Gulf
Motoci da yawa sun kone a Isra'ila bayan Iran ta kai hari da bam mai 'ya'ya
TRT Afirka ta cika shekara 3
Nijeriya na fuskantar tsadar fetur duk da matatar Dangote na aiki da cikakken karfin ta
An yi gagarumar zanga-zanga a fadin duniya don adawa da yakin Amurka-Isra'ila a Gabas ta Tsakiya